Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya habarta cewa: an gudanar da taron dare na saba'in da takwas daga cikin darenonin juriyar al’ummar Iran a garin Qarchak, tare da halartar jama'a da yawa a titunan garin. Wannan halartar da ake ci gaba da yi bayan dare 78, har yanzu tana nuni da haɗin kai mai dorewa, da tsayin daka na jama'a.
Your Comment